![]() | ||||
---|---|---|---|---|
suicide car bombing (en) ![]() | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Kwanan wata | 18 ga Maris, 2013 | |||
Wuri | ||||
|
A ranar 18 ga Maris, 2013, an kai harin ƙunar baƙin wake a kan fararen hula Kiristoci a tashar motar Kano, waɗanda dukkansu ke cikin motocin bas domin zuwa kudancin ƙasar bikin Kiristimeti.[1][2]